LOKUTAN DA MAFARKI YAFI ZAMA GASKE
LOKUTAN DA MAFARKI YAKE ZAMA NA GASKIYA 1-karshen dare,wato daga karfe uku dere har izuwa lokacin da asuba ta sako kai.
2-lokacin bacin rana ko na safe,bayan anyi salal asuba,to wadan nan lokutan sune suke zama na gaskiyA.
LOKUN DA MAFARKI YAKE ZAMA KILA-WAKALA.
1-mafarkin da mutun yayi lokacin ana ruwa sama.
2-mafarkin da mutun yayi alokacin da ake tsananin sanyi,to idan mutun yayi mafarki a wan nan lokutan,mafarkin yaNA iya zama na gaskiyA-ko kuma bana-gaskiba.
Comments
Post a Comment