MAFARKIN FADUWAR HAKORI

MAFARKIN FADUWAR HAKORI Wanda yayi mafarkin hakorinsa ya fadi ba tareda jini ba,to zai rasa iko da tasarrufinsa a wata ma'aikata ko wurin aikinsa,amma idan yaga jini yayin fitar hakorin ko yaji zafi,to zai iya komawa ikon ko yasami wanda ya fishi.WALLAHU A'ALAMU.

Comments

Popular posts from this blog

MAFARKIN BIKI/AURE/TARO

MAFARKIN KUKA

MAFARKIN KADANGARE