MAFARKIN DAJI

MAFARKIN DAJI Mafarkin jeji yana nufin kadaici da kewa domin daji ba gari bane, Gani daji da mutane na nufin kila na nufin TAFIYA/SAFARA,ta baga-tatan ma'ana kwatsam. Ganin dajin da babu kowa na nufin riskar sababbin mutanen da DA baa sansu ba,tafiya mai nisa,kadaici da kewa. KAMMALAWA=kadaici,kewa,tafiya,riskar sababbin fuskoki. WALLAHU A'ALAMU.

Comments

Popular posts from this blog

MAFARKIN BIKI/AURE/TARO

MAFARKIN KADANGARE

MAFARKIN KUKA