MAFARKIN WANKAN GAWA
MAFARKIN WANKAN GAWA/MAMACI.
• Wanke mamaci: Zai taimaka wa mara addini ya tuba. • Wanda ya mutu yana wankan kansa: Waɗanda ya bari ba za su ƙara damuwa ba kuma za su ga kuɗinsu yana ƙaruwa. • Ganin mutane suna neman a wanke gawa amma sun kasa ganowa: Wanda aka gani ya mutu ya aikata zunubai da yawa; mutane suna kokarin dawo da shi cikin hayyacinsa, amma bai kula ba.
Comments
Post a Comment